Dalar Amurka ne kuÉ—in da aka fi cinikayya da shi a duniya, in ma ba a ce shi ne ya fi daraja a duniya (A yanzu Dinar na Kuwait ne ya fi kowane kudi daraja a duniya). To sai dai a gefe daya ana canja ...
Yayin da duniya ta shiga fargabar ɓarkewar yaƙin duniya na uku, ƙasashe na ci gaba da ƙarfafa tsaro da makamansu don nuna ƙarfin da suke da shi a duniya. A baya-bayan nan yaƙi ya ɓarke tsakanin Amurka ...