News

Barkanmu da sake saduwa a shafin labarai kai-tsaye na BBC Hausa a hantsin Talata. Shafin na yau zai fi mayar da hankali ne ...
Habiba Usman Hassan Habiba na ɗaya daga cikin dubban matasan Najeriya da suka ƙirƙirarwa kansu aiki bayan kammala jami'a a ...
Yayin da Shugaba Trump ke zargin akidar tsattsauran ra'ayin sauyi da janyo kisan shi kuwa gwamnan jihar Illinois, na ...
Man United na neman dan wasan Nottingham Forest Elliot Anderson, Arsenal ta samu cigaba wajen tsawaita kwantiragin Saka da ...
Amrish Puri jarumi ne wanda ya taka kowane irin rawa, amma an fi son wasan sa a inda ya fito a matsayin mugu. Da a ce yana ...
Kungiyoyin Saudiyya na zawarcin dan wasan Man United Harry Maguire, Liverpool na zawarcin Michael Olise a matsayin wanda zai ...
Djed Spence na fatan zama zakaran gwajin dafi a matsayin Musulmi na farko da zai taka wa babbar tawagar Ingila ta maza leda.
© 2025 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abubuwan da wasu shafukan daban suka wallafa ba. Karanta hanyoyin da muke bi dangane da adireshin waje.
Mutane da dama kan yi amfani da wani salo na nuna wa abokin hulɗarsu cewa akwai matsala a tunaninsu. Sai dai akasari sukan yi hakan ne domi neman wani abu a wurin ɗaya ɓangaren. "Ɗabi'a ce ta ɗan'adam ...
Kofar Manchester United a bude take, don ba wa mai tsaron ragarta Andre Onana damar komawa Saudiyya, Bayer Leverkusen da Fenerbahce na duba yiwuwar nada Ange Postecoglou a matsayin koci, sannan ...
BBC ta gano mambobin ƙungiyar Infidels MC da ke yaɗa ƙiyayyar Musulunci da Musulmai suna cikin masu aikin gadi a wuraren raba ...